Rubutu na asali a Turanci ta Tactical Tech, fassarorin & daidaitawa ta abokan tarayya:
A cikin wannan aji, zaku ɗauki mataki na gaba don haɓaka tunanin mai bincikenku: yadda ake tantance amintattun bayanai, da matakan da zaku iya ɗauka don kasancewa cikin aminci da tsari yayin bincike akan layi.
Hanya mafi inganci wajen gudanar da bincike itace bin tsarin kimiyya.
Kafin ku dukufa cikin binciken ku, wannan ne lokacin da ya dace ku kimanta yadda kuka tsare kanku da na’urorin ku daga farmakin yau da kullum.
Wannan darasin zai taimaka muku don kara zama masu bin diddigin madogarorin bayanai da kuma koyon yadda ake gane abubuwan dake sa maodgara ta zama nagarta.
Wannan darasin zai taimaka muku wajen gane wanda yake da sahihanci akan layi (online) da sabanin wanda be da.
A cikin wannan darasin, zaku koyi bincike ta hanyar hoto (reverse image searches) da kuma neman asali/tushen hoto.
A cikin wannan darasin, gaba daya ya shafi lokaci—menene ranar da aka wallafa kadai zata iya bayyanawa sannan wadanne dabaru zaku nema.
Amsa wadannan tambayoyin don bitar abubuwan da aka koya cikin wannan darasi na farko na kundin binciken fasaha.
DFRLab, EUvsDisinfo, Oxford Internet Institute, The Information Operation Archive
The Global Investigative Journalism Network: COVID-19 resources
Poynter Institute’s International Fact-Checking Network