Hausa

Rubutu na asali a Turanci ta Tactical Tech, fassarorin & daidaitawa ta abokan tarayya:

Bincikowa da yada sakamakon binciken

Yanzu da kun tattara kuma kun tattara bayanan, kuna shirye don bincika bincikenku - kuma shine ainihin abin da zaku yi a cikin wannan kwas. Hakanan zaku bincika idan bayar da rahoto da raba abubuwan bincikenku sun dace da ku.


 • Darasi 1

  Kasance wani mai taka tsan-tsan wajen binciken dijital (Digital Enquirer)

  Yanzu lokacin binciki sakamakon binciken ku don hadawa da aikin ku. Bari muga inda kuke akan hanya.


 • Darasi 2

  Fallasa wanda ke boye

  Akwai Karin bayanai da yawa a karkashin kasa—kawai ku san abunda zaku nema da yadda zaku neme su.


 • Darasi 3

  Kara shiga cikin bayanai

  A nan zaku binciki bayanan da kuka tattaro da kyau sannan sai ku sauya su zuwa bayanan da zaku iya Nazari.


 • Darasi 4

  Bada rahoto sannan kuma yada binciken ku na dijital (Digital Enquiry)

  Anan zaku gane yadda zakuyi rahoto da/ko yaɗa binciken ku na dijital (Digital Enquiry) tare da wasu, sannan ko aikata hakan ya dace da halin ku.


 • Darasi 5

  Tattara su gaba daya waje daya

  Sanya dabarun ku akan gwaji da tambayoyi goma game da tantance binciken/sakamakon ku. • Cibiyar Albarkatu


  Digital Enquirer Kit

  • Guidebook: This is a how-to guide to equip educators, community leaders, and civil society organizations with tips on using and adapting the resource to train Digital Enquirers in their own local community.
  • Video: Instructional strategies for digital security training: In this session, we will dig deeper into Digital Security trainings, answering questions such as: what are the particularities of this topic? What do learners often fear or are sceptical about? What could be the different ways to approach it?

  Bias:

  Conspiracy theories on social media:

  Exposing the Invisible: The Kit:

  Save evidence:

  Metadata:

  Tools to keep/view metadata: 

  • ExifTool 
  • ProofMode 
  • Exif viewers (caution: do not upload potentially sensitive content, as the website operator may be able to view anything uploaded to their site) such as VerExifMetadata2GoJeffrey's Image Metadata Viewer (caution: this website does not use HTTPS, so anyone on the network can see what images are being uploaded)

  Tools to remove metadata: 

  Geolocation and Maps:

  Data:

  Databases:

  WHOIS:

  Free WHOIS data services:

  • IANA WHOIS Service (works via Tor Browser and doesn’t have CAPTCHA)
  • WHO.IS  (works via Tor Browser and doesn’t have CAPTCHA)
  • WHOIS.com (works via Tor Browser and has CAPTCHA)
  • GoDaddy WHOIS  (works via Tor Browser and has CAPTCHA)
  • WHOIS Lookup (limited free search, works via Tor Browser and doesn’t have CAPTCHA)

  Reporting:

  Fact-checking resources:

  Therapy and psycho-social resources:


  Ƙara koyo