Hausa

Rubutu na asali a Turanci ta Tactical Tech, fassarorin & daidaitawa ta abokan tarayya:

Koyi basirar bincike a cikin waɗannan darussa masu tafiyar da kai.

Ita ka’idar kada a cutar

Ita ka’idar kada a cutar tana nufin ku fifita amincin da lafiyar ku da wasunku. Ku taimaka yadda zaku iya ba tareda kun sabbaba cuta ga kanku da wasunku ba.
Shigo
Menene akwai don koyo?