Rubutu na asali a Turanci ta Tactical Tech, fassarorin & daidaitawa ta abokan tarayya:
A cikin wannan kwas ɗin, zaku bincika yadda ake tattarawa da rubuta tsarin bincikenku da bincikenku cikin kulawa. Za ku kuma gano yadda ake kafa ƙungiya da shawarwari don haɗa kai cikin aminci.
Anan ne zaku gano tsarin amincin ku.
A nan zaka koyi hadin gwiwa a mahangar aikin ka na mai binciken dijital (Digital Enquirer) sannan tare da nemo hanyoyin da zasu taimake ka da abonkan aikin (team) ka don cimma manufofin ku.
A nan zaku koyi yadda zaku zabi kayan aikin (tools) din hadin gwiwa don aikin ku a matsayin ku na masu binciken dijital (Digital Enquirer) sannan kuma a cikin tsarin tawaga (team).
Anan zaku yi koyaigame da rubuta/adana binciken ku na dijital (Digital Enquiry), tun daga irin bayanan da ya kamata ku dauka har zuwa in da ya kamata ku ajiye, don kiyaye kanku, binciken ku, da makusantan ku cikin aminci.
Anan zaku mayar da hankali wajen rubuta/adana binciken ku na dijital (Digital Enquiry) tare da kulawa da kuma la'akari da aminci.
Amsa wadannan tambayoyin don bitar abubuwan da aka koya cikin wannan darasi na farko na kundin binciken fasaha.